Masha Allah aure ya dauru domin kuwa a wannan makonne aka daura auren fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Ummi Rahab da angonta Lilin Baba.
Mawaki Nazifi Asnanic dai ya tsohon mawakine acikin masana’antar Kannywood domin ya shafe sama da shekara sha biyar yana rera wakokin hausa.
Wakar mai taken “Amarya” mungua mijin Ummi Rahab Lilin baba shima ya wallafa a shafinsa na Instagram, inda mutane sukaita yimusu fatan alkairi.