MATASA AKIYAYE WAJAN SADUWA DA IYALI 👇👇

  Samari karkubari KANKU yai murfi duk matar da kaga  kanason  saduwa da ita tana nunama Bata San  saduwa  . Kasaketa ka auriwat. Da ma anayin Aure dan  abiyawa juna bukatane 


Kai Kuma miji ka ji TSORON Allah  karkai abfani da karfin tsiya  wajan  saduwa damatarka wajan  biyan bukatar ka domin yin hakan zai iya sa tadunga  TSORON  ka aduk lokacin da  kakeson saduwa da ita  .

Post a Comment

Previous Post Next Post