ALLAH MAI IKO WANI MAGIDANCI YADAU DOKA DA HANNUNSA INDA YA KASHEWANI WANDA YAKE ZARGI DA KEBEWA DA MATARSA HARLAHIRA CIKEKKEN LABARIN ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Wata babbar kotu dake zamanta a Ayitoro Ogun ta yankewa wani magidanci maisuna Adelake Bara hukuncin kisa ta hanyar rataya bayan yayi amfani da bindiga wajan harbe wani maisuna Olaleye Oke dayake zargi dayin lalata da Matarsa kamar yadda jaridar DailyNigerian ta rawaito.


Mai shari’a Patricia Oduniyi tayi bayani gaban kotu cewar masu karar Adelake Bara sun tabbatarwa da kotu laifinsa tareda hujjoji akan abinda ya aikata.

Lauya mai shigar da kara Miss T.O Adeyemi ta bayyana cewar Adelake Bara ya aikata laifin da ake tuhumarsa dashi tun ranar 1/06/2018 da misalin karfe shida na yamma.

Post a Comment

Previous Post Next Post