DADY HIKIMA WANDA AKAFISANI DA ABALE YA SAMU KARAYANE A DAI DAI LOKACIN DASUKE DAUKAR SHIRIN ADUNIYA CIKEKKEN LABARIN πŸ‘‡πŸ‘‡

Yanzunnan muke samun labarin cewar fitaccen jarumin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Daddy hikima wanda akafi sani da Abale yasamu tsautsayi wajan daukar shirinsa maisuna Sanda inda ya karye a hannu kamar yadda shafin “labaran Kannywood suka wallafa a Twitter.


Shidai wannan shiri maisuna Sanda shirin Daddy Hikima ne kuma shirine wanda akayisa akan irin rayuwar matasa ta fadace fadace akan soyayya domin kuwa shirin yana matukar birge matasa.

Zamu iya cewa matasa suna matukar jindadin kallon shirin Abale shirin Sanda domin kuwa abubuwan da akayi acikin shirin yafi birge matasa kasancewar irin rawar dayake takawa rawace ta yan daba, kokuma yafito a mai kwace kokuma barawo.
Allah ubangiji yabasa lafiy ameeen

Post a Comment

Previous Post Next Post