GWAMNATIN TARAIYA TAGARGADI KAFARSADA ZUMUNTA AKAN YADA HOTONAN BATSA TA UMARCE SU Duk SUCIRESOπŸ‘‡πŸ‘‡

Gwamnatin Tarayya karkashin mulkin shugaban kasa Muhammadu Buhari ta bai wa duk manyan kafafen sada zumuntar zamani kamar Instagram, Facebook, Twitter, WhatsApp da TikTok umarnin cire duk wata wallafa mai dauke da tsiraici, lalata ko kuma wani abu na rashin da’a cikin awanni 24, 

 TAURARUWAA.COM TARAWAITO

WhatsApp da TikTok umarnin cire duk wata wallafa mai dauke da tsiraici, lalata ko kuma wani abu na rashin da’a cikin awanni 24, 

TAURARUWAA.COM  TARAWAITO


An samu wannan bayanin ne cikin sabbin dokokin amfani da kafafen sada zumunta ko yanar gizo da aka saki.

Kamar yadda dokar ta nuna:

“Duk wadannan kafafen na yanar gizo su yi gaggawar cire duk wasu wallafe-wallafe da ke dauke da tsiraici, lalata da sauransu wadanda aka shirya don tozarta mutane.

“Wajibi ne kafafen su dinga kula da korafi wurin sauke duk makamanciyar wallafar tsiraici cikin awanni 24.”



Post a Comment

Previous Post Next Post