(JARIDAR TAURARI) WASANNIN KWALLON KAFA NA YAU TALATA

Dan wasa Anthony martial yakammala komawa sevilla daga Manchester United a matsayin aro harna tsawon wata 6 sevilla ta bawa Manchester United €5m Dan wasan zai dauki £150,000 a duk sati 
Juventus tacimma matsaya da fiorantina akan Dan was dusan vlahovic Juventus din zata biya £56m yanzu haka Alvaro morata yanada damar komawa Barcelona dazarar sun dauki Dan wasan 

Manchester United karkashin jagorancin ralf rangnick sunafatan Dan wasa guda 2 Jude Bellingham da diclen rice 

Barcelona tasamu kudi kimanin £80m daga wani kamfani tomin su tallata musu kaya a shekarar da ta gabatane contract dunsu ya kare yanzu haka Barcelona sasu iya zawarcin erling haalan 

Dan wasa aubamyeng yaki amincewa Yakima Al hilal ta kasar sudi arebiya yanzu haka ac Milan tana zawarcin Dan wasan 

Arsenal tashiga zawarcin Dan wasa luka juvic Dan asalin kasar Serbia domin maye gurbin Dan wasa aubamyeng da akesaran zabar Arsenal

Gungiyar ATM tashiga zawarcin dan wasa dominic Calvert lewin Dan asalin kasar england everton nasan a kalla £33m 

Arsenal nasan Dan was wato isaq doga real sociedad Dan wasan Dan asalin kasar sweeden real sociedad nasan a takallah £58m 

Post a Comment

Previous Post Next Post