Biyo bayan shagalin bikin auren Ummi Rahab da Mijinta Lilin Baba wanda ya gudana ranar asabar dinda tagaba acikin garin kano wanda ya samu halartar manyan jaruman Kannywood.
Saidai yannzunnan mukaci karo dawani rahoto daga Tasha Tsakar Gida dake kan Manhajar YouTube inda ta rawaito cewar Lillin baba yanada Aure kuma har da da’ ya auri ummi rahab a matsayin mata ta biyune.
Wani abun birgewa shine yadda Lillin baba yake matukar killace iyalinsa baya bayyanawa duniya fuskokinsu musamman a dandalin sada zumunta.