(JARITAR TAURARI ) ALLAH SARKI RAHMA SADAU DA ACE WANI HOTO TAYI POST DA KAJI A NATA CECE KUJE AMMA WANNAN SHIRU KAKE JI

Rahama SADAU tayi sabbin hotina a sautiya ta wallafa a shafinta na istgiram Amma gata a harami SHIRU kakeji mutanen arewa babu Wanda yake yada hotan Yana yabamata 
Yakamata mutane sudinga yiwa mutane kyakkaywan zato da kyakkaywan fata da fatan shiriya idan ana haka saikaga mutum yadaina wasu laifikan musamman it's RAHMA SADAU da za tana post hoto irin wanna anamata fatan aikari da fatan shiriya zata daina ahankali

Dayawan masu zaginta akan irin hotinan datake yawanyin post Wanda Basu daceba Amma kaga tayi Wanda suka dace Amma ba ayabamata ba kaga rashin adalci yashiga ciki 

Acikin matan kannyood wanna baiwar Allah tanadaga cikin wayanda Suke kamanta adalci ga danginta domin tana kula dasu yanda yadace yanda yakamata kuma Bata da Raina al'umma 

Inamiki fatan alkairi Allah yabaki ikon kyara wasu halayyarki wayanda Basu daceba musamman yawanyin hotina wayanda Basu daceba 

Post a Comment

Previous Post Next Post