(JARIDAR TAURARI) DALILAN DAYASA NAKEYIWA YAN KWALLO UZIRI

Abundayasa nakeyiwa yanwasa uziri sabida ina buga bol kuma in kallao sosai nasan halin ta Sarai nasan dadin ta nasan rashin dadin ta yanda kakeson ta wataran itakuma bazatamaka hakan ba wataran idan bakasanyi hakakawai saikaga tana yimaka dadi kota karbeka 
Saudayawa idan naji anazagin Dan wasa Abun saiyabani mamaki yabani dariya wani lokacin kuma sainaji bacin Rai sabida wanishi abinda yakeso shiyakeso kamasa idan kayi sabanin haka tosaikaji Yana zagin Dan wasa kowanne Dan wasaa yanaso yaji ance babu kamarsa iyawa ko yaji ance shiakazo kallo anan Nigeria makenan wato gwallon rairayi balle bature da ake biyansa ko wani club yaga hazakarsa suji yaburgesu zasuyi anfani dashi domin zai Basu Abun da sukeso

Saboda want kawai shi damuwarsa yaga gwallo a raga Tofa kokai waye idan kaje gaban difenda to fa dazarar difenda ya kwace bol a kafarka shikenan sai zagi wannan Al adarmune mu Yan kallon bol 

Nasan acikin kaso 100 na gidan nan to kaso 70 Amma saikaga bayan antashi was ba ayi nasaraba to shikenan sai ayita fadan laifin wanne ne maiyasa bakayi kazaba 

Post a Comment

Previous Post Next Post