KALI Bidiyo Jarumar KANNYWOOD HADIZA GABON tana rawar galaπŸ‘‡πŸ‘‡

Saidai jarumar ta musanta wannan faifan bidiyon dake yawo a kafofin sada zumunta inda ta bayyana cewar ba ita bace acikin bidiyon.

Fitacciyar jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Hadiza Gabon ta karyata wani faifan bidiyo dake yawo a kafofin sada zumunta ana cewar itace.

Shidai wannan faifan bidiyon anga wani saurayi da wata budurwa suna chashewa da wata waka mai taken (Ingallo na ciwo) wanda wakace datayi fice musamman a dandalin sada zumunta na tiktok.

Post a Comment

Previous Post Next Post