Jarumar masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Samha M Inuwa zatayi Aure, ta sanarda cewar tadainayin Tiktok.
Idan mai kararu bai mantaba dai a watannin baya dasuka wuce dai jaruma samha m inuwa tafito da kudi yan dubu dubu inda ta dauko gudar naira dubu daya ta share majina dashi, wanda hakan ya matukar bawa mutane mamaki domin hakan wulakanta kudine.
Haka zalika dai a kwanakin ansamu matsala tsakanin Jaruma Samha M Inuwa da Murja Ibrahim inda akaita tone tonen asiri tsakaninsu, lamarin da baiyiwa kowa dadi ba.