Zafafan Kalaman SHIEK Ahmad Tijjani Gurumtum, Akan masu nuna baciran su akan kisan DIVORA Samuel cikekken labarin 👇👇

Malam. Ahmad Tijjani Gurumtum yayi Kalam ban Al, AJABI acikin  karatunsa na jiya Alhamis. Inda yakecewa anwayi gari wasu guragurbin cikinmu, zagin MANZAN ALLAH Bai Bata masu raiba. Sai da daukar  doka da matasa sukayi a kanta.


Malam Ahmad Tijjani Gurumtum yace  akasar faransa kasar kafirci. Wani yazagi man Zan Allah   Bai Isa yai yawo shi kadai sai da security  saboda Yana  tsoran  yawo  shi kadai. Ballanta na  A kasa irin NIGERIA?? 


Malam yace baya goyan Bayan daukar doka dahannu da mutane sukeyi. Amma wannna wajibine ga duk wani muslumai. .yakiyaye martabar Annabi Muhammad.

Wallahi  Rashin adalci irin na gwamnati  NIGERIA ne yakawo duk irin   ababen Nan. Dayakefaruwa.   A SOKOTO  garin SHEHU kazagi MANZAN ALLAH   kasha  Ina kayi gangancin. Wallahi Muna Kira. Da gwamnati NIGERIA  wallahi duk gwamnatin da batiyin adalci da 'yan kasarta  ,

Post a Comment

Previous Post Next Post