innalillh shaharrariyar yar tiktok murja tayi nadamar abunda tayi tsakaninka ta jaruman kannywood cikken labarin 👇

Innalillahi Murja Yar Tiktok Tafa’She Da Kuka Lokaci Guda Bayan Gayawa Yan Kannywood Magana Son Ranta Inda Tafadi Abunda Take so.

Tabbas An Samu Wasu Jaruman Dasu ka Tankawa Murja Yar Tiktok Inda Jama’a Dadama Sukai Ca Akan ta Bisa Abun Kunyar Data Aikata.

Inda Wata Jaruma Mai Suna Zee Zango Tafito Tayi Kaca kaca da ita Inda Taga ya Mata Zafafan Kalamai Masu rudar da Mutun.

Kuma Tabbas Abunda murja Tayiwa Yan Kannywood Basuji Dadin Abun ba Sosai da Sosai.

Wannan Kenan Kadan Daga Cikin Rahoton Mu Gameda Rigimar Murja da Kuma Wasu Yan Kannywood din.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na

Post a Comment

Previous Post Next Post