Allah Abin godiya .inda ilimi yakawo Ni Arayuwa . one blessing child is better than 100 cewar Rahama Sadau cikekken labarin 👇👇

Rahama Sadau ficeciyar'yar jarumar masa, na'antar KANNYWOOD  inda  a baya  Rahama sadau Tasha  CAC caka a wajan. 'yan  AREWA  inda  tace yakamata , mutane  da suji tsoran Allah sudaina haifar yara barka Tai .yadda baza su iya daukar da Wai niyar suba.


RAHAMA SADAU  ba a KANNYWOOD kadai ba take Shirin film din ta . Inda  Rahama Sadau  harkar film har KASAR India takaita. Mutane  Dadama sun Yi ta aibata ta akan Abin da takira na . MAZA da suji tsoran Allah sudaina haifar yaran ta baza su iya daukar  dawai niyar suba. Ina wasu sukai wa Rahama Sadau mummunar fahimta inada suke suffantata da  karuwa .wasu .sucemata 'yar goyon Bayan Yahudawa..

Post a Comment

Previous Post Next Post