wallahi duk Wanda ya zagi annabi Muhammad S.A.W to wallahi sai yadda karfinmu ya kare

Biyo bayan yadda wata dalibar kwalejin shehu shagari dake jahar sokoto tayi batanci ga Annabi Muhammad s.a.w wanda daliban Makarantar suka kasheta tareda konata har lahira a harabar Makarantar.

Hakan yasa mutane da dama sunfito sunji dadin wannan hukuncin domin taba Annabi Muhammad s.a.w ba karamin musiba bane, inda aka samu wasu a gefe suka nuna rashin jindadinsu da hukuncin da matasa suka dauka.

Saidai mawami Naziru sarkin waka shima yafito yayi martani akan wannan lamari inda yake fadin cewar ko agabansa ne mutum yazagi Annabi Muhammad to wallahi saiya kashesa har lahira domin ransa fansane ga Annabi Muhammad

Post a Comment

Previous Post Next Post