Innanillahi ka duba ka ga yayan hausawanmu a yau๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Innanillahi wadannan da ku ke gani yayan hausawa ne a bainar jamaa suke irin wannan bidala, Wanda da bamu San hauwasa da irin wannan abu bah Amma yanxu abun yayi tsauri hat ta kai gah a bainar jamaa wadannan bayin Allah suke sumbatan junansu kai gaskiya ganin wannan bidiyon banji dadi bah. ALLAH ya kare zuriarmu da irin wannan abu da bamu saba gani bah. domin samun labarai masu halaka da haka ku ci gaba da biyomu ta wannnan website www.NairaSide.com.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post