Wa ta tashin tashina ta barke a karamar Hukumar warji dake . Bauchi. inda ake zargin wata ciristan da yin batanci ga fiyayyan halitta πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un tabbas indai ba’a jawa kirista kunne ba gameda da batanci da sukeyiwa fiyayyen halitta Annabi Muhammad s.a.w to akwai babban rikicin dazai iya faruwa a najeriya.

Ana zargin jima wani Fasto rauni tare da Ζ™ona Gidaje da dama daga Matasa, sakamakon zargin yin Ι“atanci a yankin Katangan na Ƙaramar Hukumar Warji ta Jahar Bauchi



Har yanzu babu cikakken bayani akan yadda lamarin yake, ya zuwa lokacin haΙ—a wannan rahoton. ALLAH  dai ya kyauta .wan Bab ban limamin masallacin .a Jihar Bauchi yayi Kira  ga matasa da suji tsoran Allah sudaina haifar da tashin tashina matukar ba atab batar ta sahihancin zanceba.


Post a Comment

Previous Post Next Post