MashaAllah! Lokaci Yayi An Fitar Da Katin Gayyatar Auren Ummi Rahab Da Lilin Baba, Inda Za.ayi Auren Nan Bada Jimawa Ba. Munyi Karo Da Wani Bidiyo Dake Yawo A Shafin YouTube. Wanda Ke Nuni Da Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab Ya Kusa Nan Bada Jimawa Ba.
Auren Nasu Dai Anasa Ran Bazai Dauki Lokaci Ba Za.ayi Shi. Inda Ake Dab Da Daura Auren Kafin Karshe Fita Wannan Shekarar Na 2022. Kamar Yadda Muka Sani. Ummi Rahab Ta Fada Da Soyayya Mai Karfi Da Lilin Baba Tun Bayan Rabuwar Ummi Rahab Din Da Ubangidanta Wato Adam A Zango.
Inda Ta Kwashi Kayanta Gaba Daya Ta Koma Wajen Lilin Baba Ya Zamo Shine Ubangidan Nata A Yanzu, Ku Kalla Wannan Bidiyon Domin Sani Da Ganin Katin Gayyatar Auren Nasu.