Professor wale sonika. Yana Kira da GWAMNATIN NIGERIA ta gag Gautam cire. limamin masallacin ABUJA Professor Ibrahim maqari 👇👇👇

Wale sonika yayi wan Nan Kiran ne. A Kan Kalaman  da Malam Ibrahim maqari yayi na kisan Diborah .yace DIVORA Samuel bataiwa  Musulmai a dalciba  wajan . Zagin MANZAN ALLAH  tsira da  Amin cin Allah su tabbata agareshi.


Wale sonika yace dan me Malam Ibrahim maqari .amatsayinsa na Shugaba. A cikin addinin muslumci zai dunga kalaman da zasudunga tunzura musulmai. Inda  Prof  wale sonika .yace Sam  hakan Bai. daceba.


Acikin  karatut tukan malam Ibrahim maqari. Yace .mu musulmai.  DUK  duniya bamu da Wanda ya wuce  Annabi Muhammad saboda haka .Babu. Mahalukin dazai zageshi muzuba mar Ido mukalleshi.

Post a Comment

Previous Post Next Post