Shin Yaushe Za.a Dawo Shirin LABARINA SERIES, Shiru Shiru Dai Kamar Wasa, Har Yanzun Ba Duriyar Shirin Labarina. Ko Kunsan Yaushe Za.a Dawo, Kuma Kunsa Dalilan Da Yasa Har Yanzun Ba.a Dawo Shirin Ba.
Kwanakin Baya Dai Wasu Jiga Jigai A Cikin Shirin Na Labarina Suyi Bankwana Da Shirin Kamar Su โNafisa Abdullahiโ โNuhu Abdullahiโ โMaryam Wazeeryโ.
Sai Dai Har Yanzun Mutane Sunanson Sanin Wane Matsaya Ake Akan Shirin Na Labarina, Duk Da Mutane Na Ganin Cewa. Ko Da Kuwa Andawo Shirin Bazaiyi Wani Armashi Ba, Saboda Fita Da Jiga Jigan Shirin Da Sukayi.
Kalli Bidiyon Nan Domin Samun Amsar TambayarKa Game Da Labarina Series.