Dan anti yayi Allah Wa dai da batancin da DIVORA Samuel yayiwa fiyaiyan halitta ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Biyo bayan mummunan abinda ya faru a jahar sokoto inda wata dalibar kwalejin shehu shagari dake Sokoto tayi Batanci ga Annabi Muhammad s.a.w wanda hakan yayi sanadiyyar mutuwarta tareda kona gawarta har lahira.



Rahotanni sun bayyana cewar bayan daliba Deborah ta aikata batanci ga Annabi Muhammad yan ajinsu sunje sun sameta domin tabada hakuri inda ts nuna cewar bazata bada hakuri lamarin daya fusata matasa suka kasheta tareda konata.

Shima Dananti  nacikin shirin  dake zuwa muku akan tashar arewa24 duk ranar asabar da misalin karfe takwas na dare shima yafito yayi zazzafan Martani tareda goyan bayan abinda matasa sukayi na kashe Deborah.


Post a Comment

Previous Post Next Post