Teema makamashi . tace mutuwace ka dai zata iya rabata da Malam. ABDULLAH ga sun Kaya ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Idan baku mantaba a yan watannin baya dasuka wuce yan mata sunyita hada hotunansu dana malamai suna wallafa a shafukansu na sada zumunta da zummar suna son auren malaman musamman dandalin tiktok, wanda hakan ya matukar ja.  




 yadda ire iren wannan bidiyon sukai awa hakan yasa malamai wasu daga cikinsu suka fito domin tsawatarwa akan wannan rashin da’a da ake musu inda acikin jawabin sheik Abdallah yace dan wulakanci shi dama bazawara aka hadashi, ya fadi maganar ne cikin raha.

Saidai cikin wannan satin damuke cikine kwatsama sai akaga jaruma Teemah Makamashi ta wallafa hoton Malamin tanayin rawa a gabansa tana cewa zatayi WUFF dashi inda ta wallafa hakanne a shafinta na 


Post a Comment

Previous Post Next Post