Safara'u kenan. ficacciyar jarumar KANNYWOOD. daga bisani tarikida Takoma Waka.๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Safara'u kenan wace  takefitow a cikin Shirin film din dadinkuwa Mai dogon Zan safara'u a. Tabar fitowa acikin Shirin dadinkuwa.tun loqacin da aka ganta ta fara fitowa  a cikin wasu. Wakoki .



Mutane  dadama suntofa albarkacin bakin su. A Kan Abin da jarumar KANNYWOOD din take yi na Rashin da'a, jarumar KANNYWOOD din dai anga ta acikin watan daya gabata  tana ta fama  rawa da joyi. Inda . Ba musulmai kadai sukai Allah wadai da irin abin  da jarumar KANNYWOOD din take a .har da kiristoci. 

Inda wani fastoh.  Malami a wata mujami'a tafitoh yake baiyana rashin  jindadinsa da yaga 'yar musulmi Kamar safara'u takeyi acikin watan Ramada.
Yace Sam wan Nan dabi'ar ta sabawa lafiyai Yan hankali. Inda  yake cewa. Bai  kamata. Shugaban nin Al'uma muslumai  suzuba Ido suna kallu ba

Post a Comment

Previous Post Next Post