FATI NIGER DAI YAR GANI GASHINE SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI. NA NIGERIA.
KWATSAM. Fati Niger tafitar dawata sabuwar Waka inda takeacewa inama itace shugabar kasar Nigeria .
Da ta taimakawa mabukata da dama inda takecewa mutane. Nacikin mawuyachin Hali a Nigeria fati Niger dai mawakiyar shugaban kasar Nigeria ce . Inda a shekar 2015. .
FATI NIGER na daya dagacikin mawakan dasukai fice a shekar 2015 . Har izuwa 2019 fati Niger mawakiyar Siyasace wace. Tasha hara sosai a fagen wakar siyasa. .
Wasu dadama dai. Wakar ta fati Niger ba Tai masu dadiba .inada sukecewa lalacewar Nigeria har ta Kai. wata mawakiya daga tsallaken kasar tanakirarin inda ace itace shugabar kasar Nigeria da .ta yayewa mutane dadama koncin dasukeciki.
Wakar fati Niger tazo a dai dai lokacin da jajiberan Bab ban zaben kasar na karatowa
.
Inda wasu na ganin gajiyawar shugan kasarce yakawo haka. Inda mata ma sukeganin za su iyaye feye da shugaban kasar., Muhammadu Buhari shene shugaban kasar Nigeria .tun daga shekara 2015 har izuwa. Yau. Amma 'yan Nigeria dadama shunacikin mawuyachin Hali.amma shugaban kasar yakasa dau Kar alqawuran da yaiwa 'yan kasar.
.
Nigeria dai. Nafama da matsalar tsaro chinhanci da rashawa kinnafin din mutane. Dan neman kudin fansa.
Wa,an Nan matsalolin nadagacin alqawuran da shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi wa 'yan Nigeria zai shawo kansu . Lokacin yakin Neman zaben kasar. Amma ba Abin da ya tsanza.
,