SHEIKH NURU KHALID. ya tsokaci akan kisan Diborah ,๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

jiyane dai wata daliba maisuna Deborah dake kwalejin ilimi ta shehu shagari dake Sokoto tayi batanci ga annabi Muhammad a jiya inda wasu fusatattun matasa suka kashe tareda konata har lahira.


Malam nura khalid yayi magana akan wata daliba daga makarantar kwalejin ilimi ta Shehu shagari da ke Sokoto tayi jifa’i akan fiyayyen hallita Annabi Muhammad S.a.w wand sanadiyar haka anka kashe Kuma anka kona ta.

Malam nura Khalid ya kawo maganar fatawar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Rahimahullah hukuncin wanda ya zagi manzon Allah s.a.w inda malam yace.

Post a Comment

Previous Post Next Post