SHA'HARAR mawakin Nan . NAZIRU SARKIN WAKA. YA caccaki wadanda sukuganin. kashe. Diborah Bai kamata ba👇👇👇

Fitaccen mawaki acikin masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood Naziru m Ahmad wanda akafi sani da naziru sarkin waka shima yasaki sabon bidiyonsa cikin zazzafan martani a shafinsa na Instagram.


Naziru sarkin waka cikin fushi ya bayyana cewar akwai wanda suke satar akuya kokuma garin kwaki sabida yunwa amman haka zakaga an kamasu an kashe kokuma a konasu da ransu balle kuma a zagi Annabi Muhammad s.a.w

Naziru sarkin waka ya bayyana cewar yakamata ace anyi dokar dazata sa duk wanda ya zagi Annabi Muhammad yazamana kamar mutum yace zai kashe kansane cewar Naziru sarkin waka gadai cikakken bidiyon..

Post a Comment

Previous Post Next Post