innalillh wainna ilaihir raji'un keduniya rayiwa kenan

Wata Budurwa Ma’aikaciyya ‘Yar Kano Mai Shekaru 28 Tana Neman Mijin Aure

…Tana neman miji mai tsoran Allah, mai Addini da mai ilimi.

Qualification : Degree da ilimin addininta daidai gwargwado

Occupation : Malamar Makaranta Karkashin Federal Government

Genotype : AA

Blood Group O

Skin : Chocolate

Structure Ba gajeriya ba kuma ba doguwa ba, haka ba siririya ba ce

MIJIN DA NAKE SO : Ina son na miji mai tsoran Allah, mai Addini da mai ilimi.

Ni Alkanawiy ga nambata nan 08121847527 ko 09039178102

Ya Allah Ka NISANTA Mu Da MAYAUDARA Kuma MAKARYATA, Ka Hada Mu Da Mutanan ARXIKI Albarkar Annabin Rahmar, Sayyudina Muhammad 


Post a Comment

Previous Post Next Post