Kalaman Malam Asadussunah akan'yan KANNYWOOD ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Wani Malami Mai Suna Sheikh Asadussunnah Yayi Magana Inda Yabaiwa Jaruman Kannywood Shawara Akan Sukoma Islamiyya.

Toffa Ansaki Wani Fefen Videon Malan Asadussunnah Inda Yayi Kira ga Yan Film Su Koma Islamiyya San’Nan Ya Umarci Naziru Sarkin Waka Akan Ya Bude Masu Islamiyya Domin Kallon Asalin Wannan Bidiyon Na Wannan Mala’Min Kuma Kuji Irin Kalaman Dayasa Ku Danna Koren Rubutun dake Kasan Wannan Rahoton Namu.


Malamin yayi Kira ga 'yan KANNYWOOD Mata da suji tsoran. Allah  da  daina  yada hotonan batsa. A shafukan sada zumunta inda malamin yace susani cewa. Rayuwar duniya ba komai bace. Wallahi duk da ran dadewa. Za amutu, da suji tsoran Allah sudaina yada hotonan batsa ,'ya'yan musulmai suna kalla


SHIEK    Asadussunah ya jinjinawa  . SARKI Waka  NAZIRU, inda yakecewa ,  samun irin naziru sarkin Waka acikin al'um abune Wanda yadace.  Kuma Yana bashi  shawara da yagina  islamiya koyar da tarbiyaba.



Post a Comment

Previous Post Next Post