Kamar yadda wakarta ta Kwalelenka ta bayyana, ta kira jaruman masana’antar da ‘yan wahala inda ta ce ta bar sana’ar.
Duk da dai da farko babu wanda ya kula ta, daga bisani jarumai sun fito suna nuna mata cewa sana’ar ce ta barta, ba ita
Kamar yadda wakarta ta Kwalelenka ta bayyana, ta kira jaruman masana’antar da ‘yan wahala inda ta ce ta bar sana’ar.
Duk da dai da farko babu wanda ya kula ta, daga bisani jarumai sun fito suna nuna mata cewa sana’ar ce ta barta, ba ita ce ta bar sana’ar batanci
Wata jaruma wacce ta kira kanta da ta saki bidiyon waka wacce ta yi shige da ta Safara’un, inda ta kirata da ‘yar maye.
Ta ce sana’ar fim sana’a ce mai tsafta don haka ba za su sanya marasa daraja irinta a cikin harkar ba.