innalillh gaskiya Yan kannywood yakamata sudau mataki akan wannan jarumar

Innalillahi Safara’u Kwanacasain Tayi Matukar Cutar kan’ta A Cewar Jama’a Tabbas Babu Shakka Yanzu Haka Jaruma Safara’u.

Tana Aikata Abunda Taso Inda Jama’a Suke Fada Mata Cewa Wadda Ta Kwashe Kayan ta Daga Gaban Iya yen’ta San’Nan Ta Koma Harkar Waka.

Tabbas Abunda Wannan Jaruma Keyi Tabbas Abu’Ne Wanda Zamu Iya Cewa Bai Dace Ba Ko Kuma Bai Kamata ba Wannan Kenan.

Domin Kuwa Idan Hakan Taci Gabada Kasancewa Babu Shakka Daga Karshe Ana Yin Nadama Ne.

Mun Masu Baiwa 442 Shawara da Baiwa Wannan Yarin’ya Hakkin ta Ya Bata Shawara Akan Ta Koma Gida Zaifi Mata.

Wannan Kenan Kadan Daga Cikin Rahoton Mu Gameda Wannan Abun kunyar da Jaruma Safara’u ta Aikata Kenan.

Mun Gode Sosai da Sosai Masoya da Ziyarar Wannan Gida Mai Albar’ka Na”

Nairaside.com.ng

Post a Comment

Previous Post Next Post