masu iyamagana sunce Ramin karya Kurarrene kalli Bidiyo wani bawa wan Allah da ke anfani da sonan. A ZANGO ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Abun alajabi baya karewa anan kuma wani matashi aka kama wanda yake amfani da sunan jarumi Adam a zango yana yaudarar Mata masu son shiga harkar film dakuma masoyan jarumi Adam a zango.



Wannan dai bashi bane karo na farko da ake kama irin wannan mutanen dasuke yaudarar alumma da sunan wani jarumi kokuma wata jaruma a masana’antar Kannywood inda a kwanakin baya ma ankama wata wanda take amfani da sunan jaruma Ummi Rahab.

Saidai shi wannan matashin ya shahara wajan aikata wannan mummunan aikin domin kuwa lamarin nasa shi har fasikanci yakeyi da mata da sunan cewa zai hada mace da jarumi Adam a zango..

Post a Comment

Previous Post Next Post