lawal Ahmad jarumin izzar so mahaifiyarsa ta hanashi takarar kujerar majalisar jiha

Yanzu Yanzu. Mahaifiyar Lawal Ahmad Ta Hanashi Fitowa Takarar Dan Majalisar Da Yayi Niyyar Fitowa Bisa Wannan Dalilan. Jarumin Ya Bayyana A Shafinsa Na Sada Zumunta Inda Ya Sanar Da Hanashi Takarar Nashi Na Dan Majalisar Mai Wakiltar Bakori Na Jihar Katsina.

Tun Ba Yau Ba Jarumin Yasha Fitowa Takara Musanam Na Majalisar Sai Dai A Wannan Karon Ya Fito Da Karfinsa. Imda Yake Ganin Yanzun Ya Shirya Tsaf Domin Karawa Dama Ko Waye A Takarar Kujerar Majalisan. Domin Kuwa Kullun Masoyansa Karuwa Sukeyi.

Ya Fitar Da Sanarwar A Kamar Yadda Yake Anan.

Post a Comment

Previous Post Next Post