innalillh Ina manyan masana'antar kannywood suke sunagani haka kefaruwa a masana'antar

Lallai jaruma safara’u kwana casa’in ta chanza kala kamar yadda take fada acikin wata sabuwar wakar ta mai suna kwalelanka wacca ta saki dab da karamar sallah.

A yanzu haka jaruma safara’u kwana casa’in tana shirin dau kar wata sabuwar wakar ta zaku sha mamaki acikin wannan wakar a yanzu haka ma kuna tafe da kutin bidiyan ta.

Jaruma safara’u kwana casa’in ta karfi da yaji da koma harkar waka kuma da alamu zatayi suna sosai akan harkar wakar sai dai ta kama ta ta daina zagin wasu mutane acikin wakar ta.

Muna godiya da ziyara zuwa wannan shafin namu mai al’barka kuci gaba da kasan cewa damu ako da yau she.

Post a Comment

Previous Post Next Post