Dubun wani kamsila tacika inda akaka mashi. Dabin diga kirar AK 47 Bidiyo 👇👇

A yau ne  aka Kama wani kamsila maici Abdul Adamu  a karamar Hukumar Soba  dake Jihar  KADUNA  da bindiga AK-47 zai kaiwa 'yan fashin daji inda yake CEWA wan Nan shene Karo mafarki da ya taba daukar Bindiga  zai kayiwa 'yan fashin daji.


Adul Adamu. Kamsila ne Mai wakiltar  mutane qauye inda Yana daga Cikin irin mutanen da  akehada Baki dasu ake kashe Al'umar  kauyuka. Saida

WANNAN labarin baiyuwa Gwamnan jihar Kaduna dadiba inda take  Gwamnan yai umarni ga Jami'an TSARO da suyi binkicen gagagawa wajan  yankemasa hukuncin da ya dace dashi. 

Post a Comment

Previous Post Next Post