Innalilahi WAINA ilahi RAJI'UN ilolin ( tik Tok ) a you Kalli saurayin Nan da budurwar sa👇👇

Tik Tok wata hanya ce da,'yanmata  da samari suke baiyana jindadin su .da annishuwarsu. Sai dai kash al'amarin bahaka  was 'yan su suka daukeshiba.



Inda kamar yadada kokegani  wata buburwa da saurayinta suke sheke ayarsu   bakunya ba tsoran Allah. Inda suke sumbatar jona. Aciki  wannan fai fain Bidiyo. To  ko duk hakan acikin wayewace.??

 Mutane dadama sundauki tik Tok fagen yada manufofin su .bawajan yada hotonan batsa ba. Ko yada tsaraici.  Wannan bawan Allah dai  ba iyaka hotonan batsa yatsaya ba .har 😘  kiss din budurwar  sa👈 yakeyi  gaiskiya  wannan wayewar Allah karabamu da irin wan Nan wayewar.


Matan KANNYWOOD  Basu kadai suke  yada  hotonan batsa ko tsaraiciba . Inda zakaga  .'yanmatan. Secondary ma. Ba abarsu abayab. Ballan tana na Jami'a.  .
Ko mai yahaifar da irin wannnan lalacewar tarbiya  a  kasar  HAUSA. ?? Tambayar da  wakilin mu yayiwa DR  Haruna Qasim. Malami   a Jami 'ar. Ado  bayaro University . Dake birin Kano . 

Inda  Malam yace kallon  dirama. Na daya Dagacikin   jaraftar da ta samu 'ya'yan HAUSA wa, a you .inda galin. Fitsara acan ake koyarta.  Ko iyaye  da suji tsoran Allah   susanicewa  'ya'yan dasuka Haifa sai ALLAH ya tambayesu tarbiyarsu. Da illimin su ba Wai ka Haifa ka rabudasuba. Cewar malam. Haqqi ne akan duk wani uba .yakula da tarbiyar 'ya 'yan sa.  Wajibine. BAWAI kahaifa kazubarba   . Dole kabSuci kabasu sha, wannnan. Dolene . Gaduk wani uba. 

Inbaka kula da su.  Zasu iya suyi abokadai da mutanan banza, daganan a ke samun  .  Lalacewar tarbiya . Allah yasa mudace


Post a Comment

Previous Post Next Post