HMM 'YAN MATANMU. Ayau. KAlli Bidiyo wasu 'yan Mata 👇👇👇

 'yan matan mu na arewa  wadanda ansan su dakunya  da  kawaici . Amma  yanzu a bin ba hakaba . Komeye. Ya lala ta tar biyar hausawa..???

BAYAN tsawan binkice da mukai  Yi mungano cewa .kallace kallace fina finan. HAUSA  da Najeriyan fim suntai maka matuka wajan cefa  'ya 'yan mu halin da sukeciki ayan zu.. 


Hausa Fulani mutanene .masu ruqon Amana. Da kunya. Amma  yan zu Al'amarin  bahaka yakeba.  
Meya haifar da wannan matsalar??  
Matsa tafarko dai  akwai karancin  ilimi da kedamun  Arewachin  Nigeria . Rashin ilimi  Bab bar  cuta. Rashin illimi  yatakara war gani.  Sosai   wajan lalata tarbiyar 'yan mu. .

Bawani  Mai  ilimi. ADUNIYA. In har illimin nasa Mai anfanine.  Da zai fitoh  bainar jama'a.ya dunga rawa da matar  da ba muhar ramarsaba.     


Musam man 'yan KANNYWOOD Mata  . In mace bazatafitoh bainar jama'a Tai rawa ba . kallun bagidajiya akemata.har  Abin faharine  .a gurin su. 'yan KANNYWOOD Mata  a fitoh shafukan sada zumunta a na Bai Yana tsaraici.  

Wace ta tsinci Kan ta. Awan Nan harka  dolene. Tai DUK a bin da daraktan film din ya sakata Koda ya sa6awa sha'ria r muslumci. inba hakaba. Saida Takoma inda. Tafitoh.

Post a Comment

Previous Post Next Post