ADAM A ZANGO da ficecer jarumar KANNYWOOD din Nan watoh. Fati washa alaqa kullum Kara karfitake kalli wan Nan Bidiyo 👇👇

Jaruman masana’antar Kannywood kenan guda biyu wanda sun shafe shekaru suna fitowa acikin fina finai daban daban acikin masana’antar kasancewar yadda sukejin dadin aiki tare da junansu.



Ananma dai wani faifan bidiyon jaruman guda biyu kenan a garin Abuja lokacin da ake daukar wani sabon shirin Adam a zango maisuna (Asin da Asin) wanda Fati washa takai musu ziyara.

Cikin bidiyo zakuga yadda Fati washa da jarumi Adam a zango suke rera sabuwar wakar da Oga Abdul da Adam a zango sukayita maisuna (baza’a fimu kudi ba kuma a fimu jindadi ba), gadai cikakken bidiyon domin ku kalla.

Post a Comment

Previous Post Next Post