halima Yusuf , takai karar mafainita koto a Kan yahanat auran Wanda takesoπŸ‘‡πŸ‘‡

Wannan alamari dai ya matukar bawa alumma mamaki domin kuwa hakan baicika faruwa a kasar hausa ba, wato da yakai karar mahaifinsa kokuma mahaifiyarsa.



Tirkashi, so hana ganin laifi! Wata budurwa mai karancin shekaru mai suna Halima Yunusa ta maka mahaifinta a kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a jihar Kaduna, saboda wai ya hana ta auren wanda take matukar so, wato Bashir Yusuf Yunusa wanda ke zaune a Kasuwar Magani dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.

Post a Comment

Previous Post Next Post