Kungiyar Kiristocin NIGERIA . da Human right. sunbukaci DSS ta Kama limamin BUK cikekken labarin ๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

Kungiyar kare hakkin bil'adama ta HURIWA ta fusata, ta nemi a gaggauta kama wani limamin Juma'a a jihar Kano Wannan ya faro ne daga maganganun da kungiyar ke zargin malamin ya furta kan kisan daliba a kwalejin Sokoto Ana ci gaba da kai ruwa rana game da kisa da kone Deborah tare da neman kwato wadanda aka kama a jihar SOKOTO. 




Dan samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Gida Labarai LABARAI Kisan Deborah: Kungiya ta nemi a kamo limamin BUK bisa zargin halasta jinin Bishop Kukah Litinin, Mayu 16, 2022 at 5:42 Yamma daga  Salisu Ibrahim Kungiyar kare hakkin bil'adama ta HURIWA ta fusata, ta nemi a gaggauta kama wani limamin Juma'a a jihar Kano Wannan ya faro ne daga maganganun da kungiyar ke zargin malamin ya furta kan kisan daliba a kwalejin Sokoto Ana ci gaba da kai ruwa rana game da kisa da kone Deborah tare da neman kwato wadanda aka kama a jihar Sokoto KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Najeriya - Kungiyar kare hakkin bil’adama ta HURIWA, a ranar Litinin, ta nemi jami'an SSS da su kama babban limamin Jami’ar Bayero Kano, Sheikh Abubakar Jibril bisa zargin tunzura al’ummar Musulmi kan Bishop Matthew Hassan-Kukah. HURIWA, a cikin wata sanarwa da kodinetan kungiyar na kasa, Emmanuel Onwubiko, ya fitar, ta ce an ga Jibril a wani faifan bidiyo da ake zargin yana gaya wa dimbin mabiyansa musulmi da su nemi adireshin gidan Kukah, kuma su far masa, rahoton Punch.

Post a Comment

Previous Post Next Post