ana wata ga wata wata budurwa ta maka mahaifinta a koto sabida yahanata aurar saurayin da zata auraa

Malam Ibrahim wanda shine mahaifin budurwar ya shedewa kotun cewa yana sane da soyayyar dake tsakanin ‘yar sa da saurayin wanda har ya umurce shi da ya turo iyayen sa su kawo sadaki amma shuru kake ji yau kusan shekara daya kenan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode. alamari dai ya matukar bawa alumma mamaki domin kuwa hakan baicika faruwa a kasar hausa ba, wato da yakai karar mahaifinsa kokuma mahaifiyarsa.

Tirkashi, so hana ganin laifi! Wata budurwa mai karancin shekaru mai suna Halima Yunusa ta maka mahaifinta a kotun shari’ar musulunci dake Magajin Gari a jihar Kaduna, saboda wai ya hana ta auren wanda take matukar so, wato Bashir Yusuf Yunusa wanda ke zaune a Kasuwar Magani dake karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna.

Ta shedewa kotun cewa tana matukar kaunar Bashir amma iyayenta sun ce faufau ba za su taba yarda ta aure shi ba. Shine dalilin da ya sa ta yi karar mahaifin nata.

Malam Ibrahim wanda shine mahaifin budurwar ya shedewa kotun cewa yana sane da soyayyar dake tsakanin ‘yar sa da saurayin wanda har ya umurce shi da ya turo iyayen sa su kawo sadaki amma shuru kake ji yau kusan shekara daya kenan.

Kucigaba da bibiyar shafinmu maisuna Arewajoint domin samun labarai cikin sauki akoda yaushe mungode.

Post a Comment

Previous Post Next Post