gamam miyar kungiyar Kiristocin NIGERIA CAN tace zata gwabza Zan ga .zanga sai anhukunta wadanda suka kashe . DIVORA Samuel 👇👇👇

A wata sanar war da CAN din tafitar  Ranarasabar ta bukaci duk Kan kiristoci  Duk Kan kiristoci a fadin duniya da sufita sununa alhin. rashin jindadin su da .dakisan DIVORA.


WATA jarida da akekira da muryoyi ta rawai toh. cewa  CAN  tace ba akan tituna za aizan gazan Garba. kowa zasu tarune a harabar sakateriyar  CAN. Dake kusada su sannan zasudaga kwalaye da allona dauke da rubutaccan sako , Zuwa ga gwamnati da sauran masu ruwa da tsaki. A cewar ta idan Babu sakateriya. Indan baby sakateriyar CAN sai Kiristocin su taru aduk Bab bar chochi. Dake wan.nan garin.   Kungiyar can   race sauran makwabtan kasar Kuma zasu iya zuwa  ofishin jakadancin NIGERIA  a duk inda suke. Suyi zanga zangar lumana.

Post a Comment

Previous Post Next Post