TSOHON sakataran gwamnati. babachira lawan yayi Kira ga kiristoci NIGERIA duk Wanda ya karacemasu arna sukasheshi.,👇👇

Devid   Lawan yayi Kira ga kiristocin NIGERIA ne adai dai lokacin da waso sas San kasar  kefama   da zanga Zan ga. Inda muslumai  kenuna  .bacinransu. akan Abin da sukaji wata arniya tayi batanci ga fiyayyan halitta. Annabi Muhammad  SAW.


Saai  dai Kalaman. TSOHON sakataran gwamnati  bayiwa mutane dadiba inda sukecewa .a matsayin sa na babba a kasa Bai kamata yadunga furta kalaman da zasuka wo  tashin tashina ba. .


Sai dai  annasa bangaran BABBAN malam addinin muslumci Shick Bello yabo yayi Allah Wai da irin musulman da basakishin muslumci inda har dagachi kinsu akwai wadanda suke goyon Bayan Kama yaran da suka KASHE yarinyar sukeyi.

Post a Comment

Previous Post Next Post