NAZIRU SARKIN WAKA yayin shirar sa da 'yan jarido NAZIRU SARKIN WAKA YACE bawace iya Tanya suka kasa kula daita sama da 'yar Kannywood LABARAN KANNYWOOD Babu wacce iyayenta basu san yadda za su yi da ita ba sama da macen da za ta kama otel tana iskanci - Naziru Asabar, Afirilu 23, 2022 at 7:39 Safiya daga Aisha Musa Mawaki Naziru sarkin waka ya yi hannunka mai sanda ga abokiyar sana’arsa Nafisa Abdullahi bayan ta kalubalanci Almajiranci Sarkin Waka ya ce babu wanda iyayensa suka haife sa suka rasa yadda za su yi da shi sama da macen da za ta dunga kama otel tana iskanci tana turawa duniya Ya ce abun da ya fi bashi haushi shine ace mutumin da ba zai iya karanta Fatiha yadda take ba amma yana zagin almajirai da wasun su sun rubuta Al-Qur’ani
Shahararren mawaki, Naziru Sarkin waka ya sake yin zazzafan martani a kan furucin da jaruma Nafisa Abdullahi ta yi kan Almajirai da iyayensu. Sarkin waka ya nuna bacin ransa, inda ya bayyana cewa babu wanda iyayensa suka yi asarar haihuwarsa sama da mutumin da zai sunga iskanci yana sakin hotuna duniya na zaginsa amma shi ko a jikinsa