Fati sulow tace .Akan NAZIRU SARKIN WAKA . zata iya mutuwar kasko da yarinya. cikekken labarin 👇👇

Fati sulow tace  . Ashiryetake ta mutu da duk Wanda  zai cimutuncin Almajirai  ko yata6a mutumcin. NAZIRU SARKIN WAKA.

Fati sulow tsohowar jaruma ce a masa na'antar KANNYWOOD. Tace bazata kyale duk wata 'yar iskar da zataci mutumcin. NAZIRU SARKIN WAKA ba cewar . Fati sulow tsohowar jaruma a masa na'antar KANNYWOOD.

Tace NAZIRU yazamo uba. Ga Yan KANNYWOOD  basarki  ka daiba. Sabo dahaka girma mashi ya  zama tilas. Inko bazakigir mama  shi ba. Kitat Tara  ko matsanki ki koma kauyan ko  cewar jarumar KANNYWOOD Din.


  Duk. Cece  kucen yabiyo bayan a bin da na  fisa. ABDULLAH ta fada nacewa Yan  Nigeria surage yawan hai fuwar ya Yan da ba za su iya daukar da Wai niyarsuba .. wasu da dama  sungoyi ba Yan . Jarumar KANNYWOOD din. NAFISA ABDULLAH. Inda wasu suke ganin ta Bari sai ta Haifa  sai ta Fadi hakan.

Post a Comment

Previous Post Next Post