Nafisa Abdullahi Tasa Makudan Kudi Har Naira Dubu Dari Kan Duk Wanda Ya Samo Mata Wasu Hotunanta Na Tsiraici Da Ake Wallafawa A Shafukan Sada Zumunta. Hakan Ya Biyo Bayan Rigimar Data Barke Tsakanin Nazir SarKin Waka Da Nafisa Abdullahi.
Zuwa Yanzun Dai Mutane Da Dama Daga Cikin Masana’antar KannyWood Sunsa Baki A Cikin Rigimar Inda Kowa Ke Nuna Goyon Bayansa Ga Maganar Nafisa Abdullahi.. Adam A Zango Shima Ya Magantu Kan Wannan Rigimar Da Ake Fama Dashi.
Jarumai Irinsu Maryam Booth, Alhaji Sheshe, Adam A Zango Da Sauran Manya Da Kananan Jarumai Suna Tare Da Nafisa Abdullahi. Inda A Dayan Bangaren Na Naziru Kuma Akwai Wasu Yan Tsirarun Jaruman KannyWood Din Da Wadanda Ba’a Cikin KannyWood Din Suke Ba. Suma Suna Tare Dashi.
Ga Cikakken Rahoto Da Bayani A Wannan Bidiyon. .