yanzu yanzu alarammomi sukakaiwa naziru ziyarar goyannbaya shin wannan ziyarar tafiskar ya kuke kallan ta kadan daga cikin murtanin wani malami

Yanzu yanzu alarammomi sukakaiwa naziru sarkin Waka ziyarar goyan baya dangane da abunda yafaru akan tsakaninsu da jaruma nafisa Abdullahi Kan hayaniyar da suka samu

Dayawa wasu malam suna goyan bayan abunda nafisa Abdullahi tafada wasu sunfassara maganar tawata kalma daban inda ita cewa tayi bai kamata wasu mutanen suna haifar zuri'ar da bazasu na kula da itaba .

Inda wasu mutanan sukecewa a hayyafa tayanda annabi zaiyi alfahari da ku Amma azashirin gaskiya wannan abun ba haka yake ba domin idan kasan bazaka iya tarbiyantar da Kuma kulawa tayanda kowanne mutum ke kula da yayansu ba do ka takaita haifuwar yafi alkairi.

Domin shkhe albani Yayi bayani kafin Allah ya dau rayiwarsa cewa bara wata a bace daban baraga almajirai aka samotaba shikansa yace saida yafara satu sannan yafita almajirai .

Yace lokacin da akekaiwa almajirance baban mutum yakan bawa malamin kayan abinci da Kuma abunda zai kula dasu.

Amma shin wanna ziyarar da malamai suka kaiwa naziru ta fiskar me kuke kallan sa.

Post a Comment

Previous Post Next Post