DAU DA ADAMU ABDULLAHI RARARA YAYI SABUWAR WAKA .AKAN MATSALAR TSARO 👇👇👇

sabuwar wakar rashin tsaro da mawakin Buhari, Rarara 


Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar sabuwar wakar da Kahutu Rarara ya yi a kan matsalar tsaro Da dama na ganin abun da mawakin ya yi butulci ne tsantsa ganin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin zuwa karshe.

Wasu kuma na ganin dabara ce Rarara yake yi domin samun tudun dafawa ta yadda za a dama da shi a zaben 2023.


Yan Najeriya sun caccaki shahararren mawakin nan na shugaban kasa Muhammadu Buhari da manyan yan siyasar arewa, Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnati kan tsaro. Mawaki Rarara ya yi kaurin suna wajen wakewa da yabon Buhari, kuma yana kan gaba cikin wadanda suka yi masa kamfen don ganin ya zarce a kan kujerarsa a 2019. 

YI RIJISTA MUN GODE! Duba akwatin sakonka na email don tabbatar da shiganka Tuni ka shiga tsarin samun labaranmu Duba akwatin sakonka don kasancewa mutumin farko da zai samu labarai masu zafi Gida Labarai LABARAI Martanin yan Najeriya kan sabuwar wakar rashin tsaro da mawakin Buhari, Rarara ya yi Talata, Afirilu 26, 2022 at 10:52 Safiya daga  Aisha Musa Yan Najeriya sun tofa albarkacin bakunansu bayan bayyanar sabuwar wakar da Kahutu Rarara ya yi a kan matsalar tsaro Da dama na ganin abun da mawakin ya yi butulci ne tsantsa ganin cewa gwamnatin shugaban kasa Muhammadu Buhari na shirin zuwa karshe Wasu kuma na ganin dabara ce Rarara yake yi domin samun tudun dafawa ta yadda za a dama da shi a zaben 2023 KALLIN NAN: Legit.ng ta fara wata gwagwarmayan taimakawa yara marasa galihu a Calabar - Kayi musharaka a wannan shirin na Patreon, mu hada kai wajen canza rayukan mutane! Yan Najeriya sun caccaki shahararren mawakin nan na shugaban kasa Muhammadu Buhari da manyan yan siyasar arewa, Daudu Kahutu Rarara, kan sabuwar wakar da ya yi na sukar gwamnati kan tsaro. Mawaki Rarara ya yi kaurin suna wajen wakewa da yabon Buhari, kuma yana kan gaba cikin wadanda suka yi masa kamfen don ganin ya zarce a kan kujerarsa a 2019. KARA KARANTA WANNAN Akwai yiwuwar APC ta hana Amaechi, Ngige, Malami da wasu Ministoci yin takara Martanin yan Najeriya kan sabuwar wakar rashin tsaro da mawakin Buhari, Rarara ya yi Hoto: Daily Trust Asali: UGC Saboda haka ne ma shugaban kasar ya nada shi a matsayin shugaban mawakarsa. Sai dai kuma mutane da dama sun cika da mamaki a lokacin da suka wayi gari da wakarsa wacce ta bayyana a shafukan sada zumunta inda a ciki yake kalubalantar gwamnati a kan rashin baiwa al’ummar  kasar cikekken tsaro


Post a Comment

Previous Post Next Post