YANBINDIGA SUNFI GOMNATI SAMUN BAYANAN SIRRI Acewar wani Mai binkice dayashafi al'amuran yauda kullum.👇👇👆

 BULAMA BUKARTI
 Hanyoyen tattara BAYANAN  yanbindigar dasau ka addabi Arewa maso gabashin Nigeria da arewa maso yam machine Nigeria .
  
Ahalinda akeciki  ayanzo Kan lamarin tsaro  A qasar acewar bukarti Mai binkice Kan tsaro ayankin saleh acibiyar Tony  Blair dake birtaniya.

Ya Shai dawa manema labarai  Hakanne 
Aranar Alhamis  adai dai loqachin Damasu sharshi a kasar suka fara toh fa albarkacin  a kankalaman da akajiyo ministan sufri  wato Rotimi amiechi yayi.
Anjiyo amiechi nabaiyana  amiechi  Yana baiyan rashin jindadinsa dangane dalamari daya faru tamatafiya daga Abuja  zuwa 
Kaduna lamarin ya tasarwa da al'ummar Nigeria hankali  . 
 Acewar  barista bulama bukarti  hanyoyin da 'yan bindiga kesamun makamai yafi  hanyoyin da GOMNATI takesamu  hakan  .da Yan jarida suke tammayar barista bulama bukarti .ko meya janyo haka?? Barista bulama bukarti yace  sakachin  GOMNATI yajanyo haka saboda ba'a hukunta duk Wanda akasamu dalaifi ta hanyar datadace 

Anasa bangaren Shima Governor Nasir el rufai ya futoh  Bai nar jama,a ya baiyana rashin jindadinsa  yanda Yan bindiga kechin karansu babab baka  A Nigeria .
Nasir el rufai yanakira ga  gumnatin taraiya tatuna al'qawarin dataiyiwa talakawa loqachin Neman  kuri arsu. Na kiyayewa dukiyarso da lafiyarsu . Musani cewar Rana gobe kiyama sai Allah yatam bayemu  nauyin .dayadora akammu  


Yazama dole. Ahukun ta duk Wanda akasamu dahannu wajan  aikata laifin ta
Addanchin da yakefaruwa a Nigeria inko bahakaba gaskiya kasarmu tanachikin mawuyachin Hali.

Post a Comment

Previous Post Next Post