**Mace mumina yayin* Daure kakaranta wannan labarin๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡๐Ÿ‘‡

 mumina yayin damace taifushi kada kayi jayaiya da ita in tafara magan ganu chikin  intafa kada Kai fushi baritafadi duk abinda takedamunta.dan inmace tai fushi Tanakoma was Kamar jaririyace.Wanda sukai fushi sanda sukai fushi ba abinda sukebukata Kamar rarrashi.darunguma kawai rungumota kaishiru tana sauraron bugon zuchiyarka.

Mace wat halittace datake da bambanci maiyawan gaske danamiji sheyasa John Garry yai littafi Men are from Mars .wumen are from Venus in love'': a inda baiyan tamkar jinsi biu tamkar sunzo ne daga maban bantan duniyoyi mabanbanta Dan haka yad da mace keson asota da banyake dayadda namiji keson a so Shi chamman yayi bayanai sosai a littafin love language.
 Soyayair kanta   Tafi qarko idan bangarore  biu nabawa juna haqqin ta akwai kadaichi da shi Kuma space take bukata batakuraba  Dived yakawo salo a littafin sa . how to read a person like book
The comnicution of emotional  meaning and language In through and action. Ya baiyana haka so sai alittafinsa..
Ciki mafi tumbatsar ruwayoyin qauna ba farinchiki da dalilansa ka Wai masanan suka suka  haryanayin damata keshiga narashin jindadi narayuwa kamar fatawarso Athee raja da Kareem chikin littafin su masudaraja..
ALLAH ta'ala yayi Mana umarnin mu amalantarsu  da kyautatawa Kuma Dan raining dasukedashi  Annabi (s a w.) Dayatab batarmana mafi khairi ga iyalansa yafadamana cewar.

Mu kyautata mu'amalantar matan Dan anhali ceso ne daga rib insuka karkacengarin mekardasu  sai ka ballasu  Dan haka akyautata mu amalantarsu .
Allah yabamu ikon kyautata wa , Ameeen 

Post a Comment

Previous Post Next Post