Malaman addini da dama suntayin korafe korafe a Kan. Illar da masana'antar KANNYWOOD .takeyuwa Al'uma .ba malamai kadai ba har da wasu shuwagabanni. Irin su . Tsohon Gwamnan Jihar KANO .malam Ibrahim shekaru. Wanda shima. Abaya .yayi iya bakin kokarinsa .na ayiwa. Masana'antar KANNYWOOD din kwas kwarima . Amma mutane da dama Sukafito suka Suki kudirinsa . Har suke ganin . Ya tauye masu hakin su.
Malam Ibrahim shekaru baice. Zai Hana harkar film gabadaya ba. A jihar Kano.cewa yayi. Bai Yana tsaraici dasuke 'ya 'yan mu . Suke kalla.in ba'a gyaraba a kwai Bab bar matsala . In mukai Wasa munaji Muna gani. Zasuyi karfi .sufu Kar finmu. Sabo dahaka. Tun wuri ya kamata aiwa har Kar garam bawull.
Maganar Malam Ibrahim shekaru .tafara. Tabbata . Inda a yanzu. Karuwai susuke Darin jaye tako Ina . A dadin Duniya. .in bakuman taba kwa Nan watan .'yar KANNYWOOD tafito take aibata Almajirai.